--
Anzo Gurin Matsayinka Na Dan Baiwa Meya Kamata Kayi a Halin Yanzu???

Anzo Gurin Matsayinka Na Dan Baiwa Meya Kamata Kayi a Halin Yanzu???


Anzo Gurin Matsayinka Na Dan Baiwa Meya Kamata Kayi a Halin Yanzu???

Kada Ka Kara Bude Wasu mining Indai Ba wadan nan Ba

Yan'uwa 'yan baiwa ya Hakuri da Yanayin da Muke Ciki a Yanzu?

Wannan gajeran bayanin Nawa Ina mai Bawa 'Yan Baiwa Hakuri da Shawarar su Maida Hankalisu Akan wadan nan Project Din.

Domin Sune Kadai Suka Rage mana Wadanda Muke da Fata Akansu. Tabbas Bahaushe Yace Bayan wuya Sai Dadi Gajiyawa Ba Tamu Baceba,

Duk Nassara Tana Tare Da Kalubale Kuma a Sannu Zamu cimma Nassararmu Baki Daya.

Yanayin Harkar Mining Salonta ya Canza Daga Yadda duk Muke Tunani.

Na Sani mafi Yawan Lokuta Project Da Mukeyi Musu Kyakykyawan fata sun Bamu Kunya Amma Hakan Bawai Yana Nuna baza Muyi Nassara Baneba. 

Mu daure Idan munayin wadan nan Project Din to mukara Hakuri Har Muga Yadda Allah Zaiyi Amma Nina Sani Tabbas Babu Wata Harka da Zamu Saka A Gaba Indai Akwai Nassara Kuma ace Shikenan Nassarar Zatazo da Sauki Bazai Yiwu Ba, 

kada Muyi Rauni KO Gajiyawa mujure Za'a cimma Nassra.

Kada Ayi Wasa da Blum
Kada Ayi Wasa da Major
Kada Ayi Wasa da Fintopio 
Kada Ayi Wasa da CEX
Kada Ayi Wasa da Simple
Kada Ayi Wasa da Time Farm
Kada Ayi Wasa da Ton station
Kada Ayi Wasa Sidra
Kada Ayi Wasa da Pi Network 
Kada Ayi Wasa da minind din Ice Blockchain

Zamuyi Posting da Link Din duk Wani Project da Muke da Hasashe mai Kyau Akansa.

Ku sayi Data Mai Mai Sauki a Website Dinmu: httsp://bzdatasell.com.ng

Follow Our Verified Whatsapp Channel

0 Response to "Anzo Gurin Matsayinka Na Dan Baiwa Meya Kamata Kayi a Halin Yanzu???"

Post a Comment