Babban Albishir ga wadanda suka taba Neman Aikin 'Dan sanda (Nigerian Police Services) har suka rubuta jarabawa ta Computer Based Tests (CBT) a ranar 5 da 6 na watan March shekarar 2024 amma basu kai ga nasaran samun aikin ba, to daga cikinsu za'a diba
(POLICE SERVICE COMMISSION) karkashin jagorancin DIG Hashimu Argungu (mai ritaya), tare da hadin gwiwar rundinar 'yan sandan Nigeria kar...