Alhamdulillah Shafin ya Bude Yanzu Haka: Masu Kwalin SSCE, OND, NCE, Degree, Zasu Iya Cike Gurbin Aiki a Hukumar Kwastan ta Kasa na 2025 Duba Cikakken Bayani da Adreshin Yanar Gizon Cikewa Yanzu
Alhamdulillah Shafin ya Bude Yanzu Haka: Masu Kwalin SSCE, OND, NCE, Degree, Zasu Iya Cike Gurbin Aiki a Hukumar Kwastan ta Kasa na 2025 Duba Cikakken Bayani da Adreshin Yanar Gizon Cikewa Yanzu
Ina matasa kada ku manta yau din nan hukumar fasa kwari zasu bude manhajar daukar sababbin ma'aikata.
Hukumar fasa kwari ta najeriya zata bude manhajar daukar ma'aikata kwastam a najeriya yau juma'a 27, ga December 2024 ; za'a rufe ranar 2, ga January 2025.
Wannan dama ce ga matasa 'yan Najeriya masu sha'awar shiga aikin kwastam don taimaka wa ci gaban kasa. Masu sha'awar neman wannan aiki su kasance suna da shaida ta kammala karatu da kuma cancanta bisa ga bukatun hukumar.
Yadda Za Ku Cike Takardar Neman Aikin:
MATAKIN Farko: 1. Shiga shafin yanar gizo na hukumar ta Nan: http://recruitment.customs.gov.ng/apply
MATAKI NA BIYU: 2. Cike dukkan bayanai da ake bukata da gaskiya.
MATAKI NA Uku: 3. Tabbatar kun gabatar da dukkan takardun da ake nema kafin wa'adin rufewa. Ranar 02/1/2025.
Albahirinku: Ina Masu sana'anar Siyar da Data Ko Siyan Data ta Amfani Yaufa sullum???
Wannan Shafin mun Samar Muku da Website da Application Wanda Zaku sayi Data a Farashi Mai Rahusa.
Ga Yadda Farashin Datarmu Yake:
0 Response to "Alhamdulillah Shafin ya Bude Yanzu Haka: Masu Kwalin SSCE, OND, NCE, Degree, Zasu Iya Cike Gurbin Aiki a Hukumar Kwastan ta Kasa na 2025 Duba Cikakken Bayani da Adreshin Yanar Gizon Cikewa Yanzu"
Post a Comment