--
Labari Mai dadi ga wadanda Aka Yiwa Approved na Non-interrest Loan Nirsal, Masu Jiran Kudinsu Daga Hannun Vendors

Labari Mai dadi ga wadanda Aka Yiwa Approved na Non-interrest Loan Nirsal, Masu Jiran Kudinsu Daga Hannun Vendors


Bayan samun Approved na Tsawon Watanni Uku Zuwa tun daga September 2021 Zuwa November 2921,  Bankin Vendors da aka wakilta domin Bawa masu Neman Rance Sun Karbi bayanai na Mafiya Yawan Wadanda Suka Samu Amincewa da Rance Marar Kudin Ruwa, 


To mafiya yawan mutanen da suka bada bayanansu basu samu Dukkan Abubuwan da suka Nemaba,  Tun daga Kayan da Nirsal Sukace Zasu Bayar Da Kudi Ga Vendors Sukuma Vendors Su Siyawa Mai Neman Rance Kaya,  Har Takai Ga Kudin Ma Mafiya Yawan Mutane Basu Samu ba, 



Labari Mai Dadi Da Mukeson Sanar Da Duk Wanda Ya Fuskanci Wannan Matsalar Ya Kwantar Da Hankalinsa Domin Kuwa A Halin Da Ake Ciki Yanzu Nirasal Ta fara Budewa Masu Neman Rancen Account Nata,  Ta Fara aika Musi Da Account Number,  Duk Wanda Yaga Sakon A Account Number A Wayarsa Toya Kwantar Da Hankalinsa 


Kudinsa Nakan Hanya Da Yardar Allah Allah Yasa Mu Dace Ameen 

0 Response to "Labari Mai dadi ga wadanda Aka Yiwa Approved na Non-interrest Loan Nirsal, Masu Jiran Kudinsu Daga Hannun Vendors"

Post a Comment