--
Innalillahi😭😭😭  Karatun Dr. Ahmad BUK na karshe kenan Kwana 4 da Suka Huce |Innalillahi

Innalillahi😭😭😭 Karatun Dr. Ahmad BUK na karshe kenan Kwana 4 da Suka Huce |Innalillahi


Allah Ya yi wa babban malamin addinin nan na Kano Sheikh Ahmad Bamba Kala Haddasana rasuwa a yau Juma'a.

Muna addua'a Allah yajikansa da Rahma Ya kyautata makwancinsa Ameen Muna dauke da karatunsa da yayi na karshe Ranar 02/01/2022 Kuna iya kallon Bidiyon Karatun Malamin Gashi nan a kasa: Ku latsa hoton dake kasa


0 Response to "Innalillahi😭😭😭 Karatun Dr. Ahmad BUK na karshe kenan Kwana 4 da Suka Huce |Innalillahi"

Post a Comment