DA DUMI DUMI: Sojojin Najeriya Sun Aika Da Mayaka ISWAP 10 Lahira A Borno
Yadda Dakarun sojojin Najeriya suka farmaki sansanin "Yan ISWAP a dajin tunbuktu dake Jihar Borno.
Bayan kai farmaki da sojojin Najeriya suka yi, sojojin sun kone sansanin "Yantawayen da makamin gurneti.
Daga bisani, Wakilinmu ya tabbatar mana cewa, Tsagerun ISWAP 10 ne suka kone kurmus a dalilin wannan farmakin kwantar bauna da dakarun sojojin Najeriya suka kaddamar kan mayakan.
Hakan ya kara bude wani fai-faine, ganin wasu "ya"yan kungiyar suka arce kana suka bar kayan yakinsu nan zube, bindigu, tare da tankokin yaki, motocin sufuri.
"Wani irin fata za kuyi kan sojojin Najeriya a fagen fama ?
0 Response to "DA DUMI DUMI: Sojojin Najeriya Sun Aika Da Mayaka ISWAP 10 Lahira A Borno"
Post a Comment