--
YANZU-YANZU: Kwankwaso ya kafa sabuwar Jam'iyya mai suna TNC

YANZU-YANZU: Kwankwaso ya kafa sabuwar Jam'iyya mai suna TNC



A yanzu haka ana kaddamar da sabuwar Jam'iyyar ta siyasa 'The National Movement (TNM) a hukumance a Abuja.  

TNM wadda tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ne ya gabatar da ita a hukumance ana gabatar da ita ga al'umma a wani taron da ake gudanarwa yanzu haka a babban birnin kasar nan.

0 Response to "YANZU-YANZU: Kwankwaso ya kafa sabuwar Jam'iyya mai suna TNC"

Post a Comment