--
Sabuwar Hanyar Mallakar Solar, ko Kayan Solar Kowacce Kalane Bashi (Loan) Kuma abiya kudinta Tsawon Wattanni Shabiyu a Sabon Kamfani Powernow

Sabuwar Hanyar Mallakar Solar, ko Kayan Solar Kowacce Kalane Bashi (Loan) Kuma abiya kudinta Tsawon Wattanni Shabiyu a Sabon Kamfani Powernow

 


Sabuwar Hanyar Mallakar Solar, ko Kayan Solar Kowacce Kalane Bashi (Loan) Kuma abiya kudinta Tsawon Wattanni Shabiyu a Sabon Kamfani Powernow

Power now Sabon kamfanine da Suke bayar da Solar Bashi. Ana Biyan Kudin duk Wata Tsawon Watanni Goma 12 a Shekara Daya Kenan! 

Duk Kalar Kayan solar da Kuke Buqata kamarsu Battery, Solar panel, Solar Inverter, Controller, Da Sauran Kayayyaki na Solar Komin Girmanta Suna Bayarwa Loan.

Tsarukansu Sun Kasu Kashi Biyu Ne. Akwai Wadda Sun Tsara Mata Komai da Komai, Akwai Kuma Wadda Mutum nezaiyi  Tsarinsa Yadda Yake Buqata! 

Yadda Tsarinsu Yake:

Da Farko Mutum Yanada Zabi Guda Biyu, Idan kana Buqatar Su Hada Maka Toh zasu Hada Maka Ita Kowacce Kala Kakeso, Kuma Komin Girman ta, Koda Kuwa Kamfanine Dakai.

Tsarinsu na Biyu: Mutum Bayan ya Zabi Kalar Wadda Yakeso, Zai Biya Kashi 30% Cikin Dari Na Kudin Solar Ne Sauran Kudin Zaina Biyansu Duk Wata A Tsawon Wattanni 12 a Shekara Daya Kenan Ka Mallaki Sola Ta Zama Taka! 

Kubi ta Wannan Adreshin Dake Kasa https://powernow.io/ Domin Ganin Cikakken Bayani da Yadda Ake Karbarta Dan Allah Kuyi Amfani da Wannan Lambar wayar 09066633320 Wajen Yin Rijistar a Matsayin Referral! 

Mungode!!!

Mai Buqatar ayi masa Talla a Shafinmu Yayi Mana Magana ta Whatsapp 09066633320 Ko Email: bzglobalservice@post.com 

Kushiga Whatsapp Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati

Kushiga Telegram Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati

0 Response to "Sabuwar Hanyar Mallakar Solar, ko Kayan Solar Kowacce Kalane Bashi (Loan) Kuma abiya kudinta Tsawon Wattanni Shabiyu a Sabon Kamfani Powernow"

Post a Comment