--
Wadanda Suka Cike Shirin Tallafin Noma Na NIYEEDEP Ga Shafin Yanar Gizon da Zaku Bude Asusun Banki Da Fidelity Bank Domin Linking da Code Din da Suka Baku

Ga Cikakken Bayani Akan YADDA ZAKU BUDE ACCOUNT NA SHIRIN NOMA (NIYEEDEP) DAGA BANKIN FIDELITY BANK cikin sauki kamar yadda kuka sani ma'aikatar samar da aiyukan gona haɗi da ma'aikatar cigaban matasa ta buɗe yanar gizo-gizonta don cike tallafin noma. Wanda Bai Cikeba ya Cike Yanzu: https://www.niyeedep.org/register.html

Bayan kuncike suna baku Membership Code wannan Code in zaku aje agunku har sai sun nema

Ga yadda zaku bude asusun ajiyar bankin fedility Daga gida basai kunje  Bankin ba daga gidajen ku da farko ku shiga wannan yanar gizon https://bit.ly/Fidelity-NIYEEDEP 

Bayan ƙun shiga zaku yi verifying na BVN naku tare da cike bayananku dazaran kuncike zasu aika maku da sako na Asusun ajiyar ku na banki don cin gajiyar wannan shirin.

Dangane da maganar Membership Code naku ku ajeshi a gurin ku zamu nima don mu aike masu dashi suma ku Linked da asusun ajiyar ku na banki

Credited: Mustapha Sade Facebook

Mai Buqatar ayi masa Talla a Shafinmu Yayi Mana Magana ta Whatsapp 09066633320 Ko Email: bzglobalservice@post.com 

Kushiga Whatsapp Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati

Kushiga Telegram Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati

0 Response to "Wadanda Suka Cike Shirin Tallafin Noma Na NIYEEDEP Ga Shafin Yanar Gizon da Zaku Bude Asusun Banki Da Fidelity Bank Domin Linking da Code Din da Suka Baku"

Post a Comment