Fusatattun matasa sun kaiwa 'Yan Shi'a Hari a Kano anjiwa mutane da dama rauni ankona mota daya Kalli Hotuna>>>
Al'amarin ya faru ne a unguwar dorayi babba dake cikin birnin kano.
Kamar yadda wakilin mu ya shaida mana, wasu 'Yan daba zauni gari banza ne suka sa wuta, a wata mota suka koneta kurmus,
Sannan daga bisani suka aukawa 'yan Shi'ar da duka da sara da mugan makamai, a lokacin da mabiya Shi'a ke gudanar da tarurrukansu a unguwar ta dorayi babba dake birnin kano,
Kalli Hotunan Yadda Abun ya faru:>>>
0 Response to "Fusatattun matasa sun kaiwa 'Yan Shi'a Hari a Kano anjiwa mutane da dama rauni ankona mota daya Kalli Hotuna>>>"
Post a Comment