--
 KWANAKI KADAN SUKA RAGYE ABUDE PORTAL NA DAUKAR MAAIKATAN IMMIGRATION, CIVIL DEFENCE, CORRECTIONAL DA FIRE SERVICE YAZAMA WAJIBI MUSAN WADANNAN ABUBUWAN KAFIN A BUDE

1. Dole Ka/Ki Kasance Dan/Yar Najeriya Mai Rijistar Kasa NIN, Bayanan Ka Na NIN Suyi Daidai Da Takardunka, Musamman Suna Da Date Of Birth 

2. Kada Shekarun Mutum Su Gazama Sheakari 18 Kuma Kada Su Wuce Shekaru 35

3. Tsawon Namiji Kada Yayi Kasa Da 1.65meters Macce Kuma 1.60meters, Fadin Kirji 0.87meters

4. Dole Ya Kasance Baa Taba Samu Ka Da Aikata Wani Laifi Ba, Wanda Har Yakai Akwai Record Din Ka A Ofishin Jami'an Tsaro.

5. Dole Kanada Lafiyar Jiki Da Lafiyar Kwakwalwa.

6. Za Ka Cike Daya Kacal Daga Cikin Hudu (4) Dinnan Ne, Ka Zabi Wanda Kafiso, Ba'a Cike Fiyeda Daya.

7. Ka tabbatar ka ragewa credentials Naka nauyi kafin abude 

Ku tabbatar kunyi ready akan wadannan abubuwan kafin wannan ranar kar kace sai an bude zaka fara shirye shiryen cikewa.

0 Response to " KWANAKI KADAN SUKA RAGYE ABUDE PORTAL NA DAUKAR MAAIKATAN IMMIGRATION, CIVIL DEFENCE, CORRECTIONAL DA FIRE SERVICE YAZAMA WAJIBI MUSAN WADANNAN ABUBUWAN KAFIN A BUDE"

Post a Comment