--
Duk wanda yake da Takardar Sakandare, Diploma, NCE,HND, BSc, da MSc, an bude shafin daukar ma'aikata a Kungiyar Agaji ta Save the Children | karkuyi wasa da wannan Damar

Save the Children tana daya daga cikin manyan Kungiyoyi masu zaman kansu a Najeriya da suka himmatu wajen taimakon yara masu bukata.

Kungiyar tana gudanar da shirye-shirye a kasashe sama da 120 domin ceto yara kanana daga yunwa, matsanancin hali, da kuma fafutukar kare hakkinsu, tare da taimaka musu su cimma burinsu.

A Najeriya, Save the Children tana aiki domin rage yawan mutuwar yara, kasancewar daya daga cikin yara biyar a kasar na rasuwa kafin ya kai shekaru biyar. Kimanin kashi 40 cikin 100 na yara ba sa zuwa makaranta, kuma suna tilasta yin aiki don su rayu. 

Haka kuma, kusan yara miliyan biyu sun rasa iyaye daya ko duka biyun sakamakon kamuwa da cutar AIDS.

A halin yanzu, Kungiyar Save the Children ta bude shafin daukar sabbin ma'aikata a fannoni dabandaban kamar yadda aka jero a kasa:

Health and Nutrition Officer 

Livelihoods Officer

Child Protection Coordinator -

Education Officer - ECW 

Accountability Assistant - ECW 

Child Protection Information Management System Assistant - ECW

0 Response to "Duk wanda yake da Takardar Sakandare, Diploma, NCE,HND, BSc, da MSc, an bude shafin daukar ma'aikata a Kungiyar Agaji ta Save the Children | karkuyi wasa da wannan Damar"

Post a Comment