--
TVET BAGARE 2 NE TRAINERS DA TRAINEES, YANZU SHAFIN TRAINERS A BUDE YAKE KUYI HANZARI DOMIN APPLY  - TVET TRAINER

TVET BAGARE 2 NE TRAINERS DA TRAINEES, YANZU SHAFIN TRAINERS A BUDE YAKE KUYI HANZARI DOMIN APPLY - TVET TRAINER

TVET BANGARE 2 NE TRAINERS DA TRAINEES, YANZU SHAFIN TRAINERS A BUDE YAKE KUYI HANZARI DOMIN APPLY  - TVET TRAINER !!!


Bayan kulle bangaren trainee Har Yanxu Registration Na TVET Na Tafiya Amma Na TRAINER, mutane masu cikakkar kwarewa ake nema Domin cikewa dakuma bayarda horo ga wadanda zasuyi training Karkashin Shirin na TVET.

Idan Kayi Ma Kasuwancin Ka Rigista Da CAC, To Kabi Wannan Link Din Domin Neman Zama Daya Daga Cikin Wadannan Zasuyi Training Din.

Zaka Dinga Samun 30K A Duk Wata Akan Kowani Mutum Daya Da Zaka Koya Mishi Sana'a.


Ga Link Din 

Apply Here 


0 Response to "TVET BAGARE 2 NE TRAINERS DA TRAINEES, YANZU SHAFIN TRAINERS A BUDE YAKE KUYI HANZARI DOMIN APPLY - TVET TRAINER"

Post a Comment