--
Babbar Damar samun Aiki! Bankin (UBA) United Bank for Africa  Ta Buɗe Shafin Daukar ma'aikata  – GMAP 2025

Babbar Damar samun Aiki! Bankin (UBA) United Bank for Africa Ta Buɗe Shafin Daukar ma'aikata – GMAP 2025

Babbar Damar samun Aiki! Bankin (UBA) United Bank for Africa  Ta Buɗe Shafin Daukar ma'aikata  – GMAP 2025



Bankin UBA yana gayyatar sabbin graduates masu kwazo da burin fara aiki cikin ƙwarewa da nasara, domin shiga cikin shirin su na musamman mai suna Graduate Management Accelerated Program (GMAP).


Me GMAP ke Nufi?

GMAP wata hanya ce ta musamman da UBA ke amfani da ita wajen horar da sabbin graduates, ta hanyar:

- Koyarwa mai zurfi (Immersive training)

- Gwani-gwani na masana’antu suna ba da shawarwari (Mentorship)

- Aikin kai tsaye domin samun ƙwarewa (Real-world experience)

- Muhalli mai kuzari da nishadi domin haɓaka basira da aiki tare (Collaborative work environment)


Wane Ne Zai Iya Nema?


- Dole ne mai nema ya zama graduate mai cikakken shaidar digiri.

- Dole ne ya kasance yana da ƙwazo, burin ci gaba, da ƙwarewar aiki tare da ƙungiya.

- Ya kasance yana da niyyar gina sana’ar sa a matakin ƙasa da na duniya.


📅 Ranar Ƙarshe Ta Nema: 20 ga Yuli, 2025


Kar ka bari wannan damar ta wuce ka. Wannan shiri hanya ce madaidaiciya zuwa ga nasarar aiki da UBA.

Yadda Zaka Nema


Zaku cike application form na recruitment din wanda zan Ajiye a kasan wannan Post din.

Kubudeshi, kucike form dakyau 

Apply Here UBA Bank 





0 Response to "Babbar Damar samun Aiki! Bankin (UBA) United Bank for Africa Ta Buɗe Shafin Daukar ma'aikata – GMAP 2025"

Post a Comment