--
Zan iya yarda namiji ya sadu dani sau 10 ko 15 matukar zai siya min iPhone 11 PRO — Cewar wata Budurwa Data wallafa A Shafin WhatsApp Duba Abinda Tace

Zan iya yarda namiji ya sadu dani sau 10 ko 15 matukar zai siya min iPhone 11 PRO — Cewar wata Budurwa Data wallafa A Shafin WhatsApp Duba Abinda Tace


Yadda wata budurwa ta yi fira da wani mai saida wayoyi na zamani inda ta nemi cewa zata bashi kanta yayi lalata da ita har sau 10 ko 15 idan yana da bukatar hakan matukar zai bata waya kirar iphone 11 PRO.Waya kirar iphone 11 PRO dai ta dade tana daukar hankalin yan mata da samari musamman a shafukan sada zumunta na zamani wato social media sai dai ba kowa ke iya siyenta ba saboda tsadar kudinta.


Bugu da kari wata budurwa mai suna Hadisa Umar ita ma tayi makamancin wannan rubutu a dandalin Telegram jim kadan bayan an turo na wannan inda ita ma tace zata iya bawa namiji kanta saboda iphone 11 PRO din.
0 Response to "Zan iya yarda namiji ya sadu dani sau 10 ko 15 matukar zai siya min iPhone 11 PRO — Cewar wata Budurwa Data wallafa A Shafin WhatsApp Duba Abinda Tace"

Post a Comment