--
Zuwa ga wadanda sukayi Apply Na FME TVET Initiative Ya Kamata Susan Wannan Yana da Muhimmanci

Zuwa ga wadanda sukayi Apply Na FME TVET Initiative Ya Kamata Susan Wannan Yana da Muhimmanci

Zuwa ga wadanda sukayi Apply Na FME TVET Initiative Ya Kamata Susan Wannan Yana da Muhimmanci

Idan Har Kayi Submitting Din Application Dinka Na TVET, To Kawai Ka Jira Zuwa Farkon Watan 8.

Ba Dole Bane Sai Ka Dinga Yin Login, Idan Anyi Maka Approval Na Application Dinka, Za'a Tura Maka Da Sako Ta Lambar Wayar Ka Ko Kuma Ta Email Dinka.

Sannan Kuma Idan Ma Akwai Wani Update Zan Fadi Muku.

Don Haka Ku Daina Damuwa Akan Matsalar Da Kuke Samu A Wajen Yin Login Domin A Yanxu Suna Aiki Akan Application Dinku, Saboda Haka Login Baxai Yuwuba Sai Sun Gama.

Za'a Fara Approval Da Training A Satin Farko Na Watan 8.

Akwai Video Da Zan Dinga Sakawa Domin Ku Dinga Jin Bayani Dalla Dalla Daka Bakin Masu Kula Da Shirin.

 Credit: Idris Ibrahim Squad

0 Response to "Zuwa ga wadanda sukayi Apply Na FME TVET Initiative Ya Kamata Susan Wannan Yana da Muhimmanci"

Post a Comment