Adam A Zango yayi magana akan Manzon Allah SAW, wadda ta 'dauki hankulan mutane
Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Matsayarsa Akan Maulidin Annabi Muhammad (S.A.W) Inda ya Nuna Yinsa Abune Mai Kyau,
Kuma Yasha Alwashin Taimakawa Al-ummah Da Dukiyar Domin Murna Da Ranar Haihuwar Shugaban Halitta Manzan Tsira Annabi Muhammad (S.A.W)
Kamar Yadda Bidiyon Nan Yazo Da Cikakken Bayani Akan Haka Ku Kalli Bidoyon A Kasa
SOURCE: TASHAR TSAKAR GIDA
0 Response to "Adam A Zango yayi magana akan Manzon Allah SAW, wadda ta 'dauki hankulan mutane"
Post a Comment