--
[Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/month] Kamfanin Carparts Nigeria Automobile Limited na Daukar Kwararrun Direbobin Mota da Suka San Hanyar Lagos

[Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/month] Kamfanin Carparts Nigeria Automobile Limited na Daukar Kwararrun Direbobin Mota da Suka San Hanyar Lagos


[Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/month] Kamfanin Carparts Nigeria Automobile Limited na Daukar Kwararrun Direbobin Mota da Suka San Hanyar LagosKamfanin CarpartsNigeria Automobile Limited ya buɗe shafin daukar kwararrun direbobin mota da suka kware wajan tuki kuma suka san hanyar lagos

  • Ka kasance ka mallaki takardar kammala karatun OND, ko SSCE / GCE / NECO.(Sakandare)
  • Shekaru gwaninta a tuki 1 zuwa 2
  • Kasance kasan hanyar lagos.
  • Ingantacciyar lasisin tuƙi da Lasra.
  • Kasance mai iya zama  a kamfanin

Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/month

Yadda Zaku Cike

Masu sha'awa su aika da CV ɗin su zuwa:  support@carpartsnigeria.com


Allah Yasa Mu Dace Baki Daya


0 Response to "[Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/month] Kamfanin Carparts Nigeria Automobile Limited na Daukar Kwararrun Direbobin Mota da Suka San Hanyar Lagos"

Post a Comment