--
'Yan Arewa masu kishi anfara Daukar Ma'aikata: Masu Kwalin Diploma Ko NCE Level ( 06 ), SSCE Level (03, 04) Ku Karanta Wannan Sakon Kafin Cike Aiki A Hukumar Kwastam ta Najeriya

'Yan Arewa masu kishi anfara Daukar Ma'aikata: Masu Kwalin Diploma Ko NCE Level ( 06 ), SSCE Level (03, 04) Ku Karanta Wannan Sakon Kafin Cike Aiki A Hukumar Kwastam ta Najeriya


Daukar Ma'aikata: Masu Kwalin Diploma Ko NCE Level ( 06 ) Ko SSCE Level (03, 04) Ku Karanta Wannan Sakon Kafin Cike Aiki A Hukumar Kwastam ta Najeriya

Bayan fitar da jerin sunayen 'yan takarar da suka yi nasara don daukar ma'aikata a Hukumar Kwastam ta Najeriya, tsarin daukar malaikata da aka fara a shekarar 2019 tare da aikace-aikacen yanar gizo, jarrabawar kwamfuta da aikin tantancewa, hukumar ta sanar da jama'a cewa Najeriya Custom. An bude tashar daukar ma'aikata tsakanin Litinin 13th zuwa Juma'a 24 ga Disamba, 2021 don karin aikin daukar ma'aikata.


Karin bayani game da daukar sababin ma'aikatar custom da hukumar ta bude yau din nan. 


 Masu kwalen digiri level ( 08 ) zasu nemi aikin daga yau 13 zuwa 14th December. 


•Masu kwalen diploma ko NCE level ( 06 ) zasu nemi aikin daga 15th zuwa 16th December. 


•Masu kwalen SSCE Level (03, 04) zasu nemi aikin ne daga - 17th  zuwa 18th December.


Please ku yi share zuwa sauran groups dake social media domin alummar mu ma arewa su amfana kada wannan damar da wuce mu, ina mai jawo hankulan mu akan masu cewa koda kun nema ba zaku samu ba, kada ku yarda da masu fadin hakan mu sani shi aiki lokaci ne idan lokacin ka yazo ko kana da hanya KO baka da ita wallahi sai ka samu aikin. 


Mu nema koda bamu da hanya Allah kadai ya isar mana, idan ka nema ma sanar da iyayenka don suyi maka addu'a. 


Don haka ga duk mai bukatan cikewa zai iya ziyartan shafin su ya cike


https://customs.gov.ng/?page%20id=7274

 koh kashiga https://customs.gov.ng/


Ko kuyi amfani da wannan link address domin kaiku shafin cikewa kai tsaye


https://customs.zohorecruit.com/jobs/Careers


ALLAH ya bamu sa'a baki daya

0 Response to "'Yan Arewa masu kishi anfara Daukar Ma'aikata: Masu Kwalin Diploma Ko NCE Level ( 06 ), SSCE Level (03, 04) Ku Karanta Wannan Sakon Kafin Cike Aiki A Hukumar Kwastam ta Najeriya"

Post a Comment