
Indai Kasamu Wannan Sakon Daga Bankin Keystone na Tallafin Youth Economic Intervention and De-Radicalization Program (YEIDEP) Duba Abinda Ya Kamata kayi
Indai Kasamu Wannan Sakon Daga Bankin Keystone na Tallafin Youth Economic Intervention and De-Radicalization Program (YEIDEP) Duba Abinda Ya Kamata kayi
Bankuna da yawa kamar Union Bank, Fidelity Bank, da Keystone Bank. sun turawa mutane saqonni game da Shirin Tallafin manoma na Gwamnatin tarayya Mai Suna Youth Economic Intervention and De-Radicalization Program (YEIDEP).
Ciki kuwa Harda wadanda basu cike tallafin ba a shafin yanar Gizo ba, hakan na Nuna Cewa shirye shirye sunyi nisa! Wanda Yaga wannan Sakon tabbas sakon na nuna Cewar kayi Nasarar Shiga cikin masu cin Gajiyar shirin.
A Iyaka Binciken da Mukayi mun tabbatar da Cewa ana Cikin shirye shiryen fara turawa mutane tallafin ne kai tsaye Daga Bankuna, don haka kawai daga kaga wannan Sakon ka tafi Bankin kawai. kaje su bude maka account kawai.
Saboda rashin zuwan na iya Baka Matsalar da Zata iya baka Damuwar Rashin samun Tallafin.
0 Response to "Indai Kasamu Wannan Sakon Daga Bankin Keystone na Tallafin Youth Economic Intervention and De-Radicalization Program (YEIDEP) Duba Abinda Ya Kamata kayi"
Post a Comment