Babbar Dama: Anbude Shafin Daukar Sabbin mai'aikata a Hukumar Haraji Federal Inland Revenue Service (FIRS)
Babbar Dama: Anbude Shafin Daukar Sabbin mai'aikata a Hukumar Haraji Federal Inland Revenue Service (FIRS)
Hukumar Haraji ta Tarayya (FIRS) ta sanar da bude guraben aiki don daukar kwararru a fannonin bincike, tsaro, hulda da jama'a, doka, da sauran sassa na gudanar da ayyukan haraji a Najeriya.
Wannan sanarwa ta fito ne daga ofishin Hukumar Gudanarwa na FIRS domin cike wasu guraben aiki na musamman.
Mukaman da Aka Bude Gasu Kamar Haka a Kasa:
- Assistant Manager, Tax (Investigation).
- Deputy Manager, Tax (Investigation).
- Assistant Manager, PRS (Research).
- Deputy Manager, PRS (Research).
- Assistant Manager, Public Relations.
- Deputy Manager, Public Relations.
- Assistant Manager, ICT (Cybersecurity & AI Management).
- Deputy Manager, ICT (Cybersecurity & AI Management).
- Assistant Manager, PRS (Risk Management).
- Deputy Manager, PRS (Risk Management).
- Assistant Manager, Legal.
- Deputy Manager, Legal.
- Senior Manager, Tax (Audit).
- Assistant Director, Tax (Audit).
Talla: Kamfanin BZ DATA SELL yana tare da yan baiwa yan crypto a saboda haka muka samar da Mini App a cikin Telegram wato 'VTU Bot' da zai baka damar siyen data a cikin telegram dinka, ba lallai sai ka fita cikin telegram ba a yayin da kake tsaka da mining na coins dinka idan kaga datarka tayi kasa zaka iya siye a cikin telegram din basai ka fita ba,
Yadda Ake Amfani Dashi Idan Ka Shiga ta Link Din Dake Sama Ko Kasa saika danna Alamar Buy data nan take zai kawo ka wurin Login Page, idan bakada account da Da Bz Data Sell sai kayi registration idan kanada shi sai kayi login cikin sauki ka siya datarka ka koma mining dinka
0 Response to "Babbar Dama: Anbude Shafin Daukar Sabbin mai'aikata a Hukumar Haraji Federal Inland Revenue Service (FIRS)"
Post a Comment