--
Yanzu yanzu Shafin abude Yanke: Hukumar NITDA Tare Da Hadin Gwiwar JICA Sun Bude Shafin Cike Shirin iHatch Hub Managers Upskilling Programme na Matasan Najeriya

Yanzu yanzu Shafin abude Yanke: Hukumar NITDA Tare Da Hadin Gwiwar JICA Sun Bude Shafin Cike Shirin iHatch Hub Managers Upskilling Programme na Matasan Najeriya




Yanzu yanzu Shafin abude Yanke: Hukumar NITDA Tare Da Hadin Gwiwar JICA Sun Bude Shafin Cike Shirin iHatch Hub Managers Upskilling Programme na Matasan Najeriya

Ana sanar da duk masu sha'awar samun gurbin horon iHatch Hub Managers Upskilling Programme su garzaya domin neman gurbi.

Wannan shiri na musamman wanda hukumar National Information Technology Development Agency (NITDA) tare da hadin gwiwar Japan International Cooperation Agency (JICA) suka kaddamar, yana nufin samar wa shugabannin cibiyoyin kirkira dabaru, ilimi, da hanyoyin hadin gwiwa don bunkasa ci gaban fasaha a yankunansu.

Manufar shirin ita ce ba da horo na musamman a fannin gudanar da cibiyoyi da tallafa wa 'yan kasuwa, samar da hanyoyi don gina al'umma ta fasaha, da kuma samar da hadin kai a matakin kasa da kasa.

Za a rufe neman gurbin shiga wannan shiri ranar 15 ga Disamba, 2024. Don neman karin bayani ko cika fam din neman gurbi, za ku iya ziyartar shafin yanar gizon su ko aika sako zuwai nfo@startup.gov.ng. Kada ku yi jinkiri, ku shiga wannan dama don zama cikin wadanda za su ciyar da Najeriya gaba ta fuskar kirkira da fasaha.

Yadda Zaku Cike: Domin Cikewa ku latsa shafin yanar gizo gizon dake a kasa:https://programs.startup.gov.ng/ihatch?fbclid

Domin Samun Cikakken Bayani Ku Lanan:https://programs.startup.gov.ng/ihatch?fbclid


Sanarwa: Zaku Iya Amfani da Dayan website Dinmu da Muka Fara Dashi Wajen Yin Kowanne Irin Transaction Batare da Wata Matsala Ba, Kafin Bz Data Sell Agama Gyare Gyaren Da Ake masa ta Hanyar Yin Rijistar da Wannan Link Din: https://sabuss.com/bzdatasell9

Muna Kara Baku Hakuri Akan Wannan Matsalar Komai Zai Daidaita Insha Allah!

Idan Kunada Wata Matsala Kuyi Magana Damu Kai Tsaye A Whatsapp 09066633320 Ko Ku Kira 08133888333

0 Response to "Yanzu yanzu Shafin abude Yanke: Hukumar NITDA Tare Da Hadin Gwiwar JICA Sun Bude Shafin Cike Shirin iHatch Hub Managers Upskilling Programme na Matasan Najeriya"

Post a Comment