--
Yanzu yanzu: Hukumar Sojin Kasa ta Najeriya Ta saki Sunayen Wadanda Zata Yiwa screening exercise,  Kuna Iya Duba Sunayenku ta hanyar Latsa Adreshin Dake Kasa

Yanzu yanzu: Hukumar Sojin Kasa ta Najeriya Ta saki Sunayen Wadanda Zata Yiwa screening exercise, Kuna Iya Duba Sunayenku ta hanyar Latsa Adreshin Dake Kasa

NIGERIAN ARMY SCREENING EXERCISE 

Rundunar sojojin kasan Najeriya sun fitar da sunayen mutanan da zasuyi wa screening exercise. 

Screening din zai fara daga 2 to 15 ga watan January 2022 a dukkan jahohin dake kasar nan 

Ga masu bukatar duba sunayen su zasu iya bi ta wannan adireshin nasu https://recruitment.army.mil.ng

Sabuwar shekara2022

Sabuwar rayuwa. 

Sabuwar nasara.

Sabon farin ciki da yardar Allah 

©Ahmed El-rufai Idris 💦

0 Response to "Yanzu yanzu: Hukumar Sojin Kasa ta Najeriya Ta saki Sunayen Wadanda Zata Yiwa screening exercise, Kuna Iya Duba Sunayenku ta hanyar Latsa Adreshin Dake Kasa "

Post a Comment