Batun lalata da matan film Nafisat Abdullahi ta magantu/Mata na ta fitowa suna karyata Sarkin waka
Ana tsaka da kai ruwa rana a dandalin sada zumunta na social media, inda al'amari yayi qamari sosai kamar yadda aka sani hakan ya farune tun bayan da Mawaki Naziru sarkin waka yayi wata magana akan hirar da Shafin BBC Hausa Yayi da wata tsohuwar Jaruma, dattijuwa a masana'antar Kannywood Inda Jarumar ta bayyawa duniya cewa Ba'a biyanta kudin aikin da ake daukanta na Shirya fina finan Hausa,
Daga karshe dai wani Al'amari ya faru bayan maganganun Naziru Sarkin Waka: Kuna iya kallon Bidiyon nan Dake domin sanin hakikar Abinda ke faruwa
0 Response to "Batun lalata da matan film Nafisat Abdullahi ta magantu/Mata na ta fitowa suna karyata Sarkin waka"
Post a Comment