Cikakkiyar Maganar Daurawa Akan Maganar Farjin Mace tafi Ko'ina muna a jikin ta
WATA SABUWA: Babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su~Inji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Babban malamin addinin musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa maganar mata su ne jin dadin duniya ba gaskiya bane.
Malamin ya ce " babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su, domin a nan ne su ke fitsari, jinin al'ada, da kuma haihuwa".
Malamin ya ce "saboda munin sa ne ya sa aka rufe shi, domin da mata za su yi yawo tsirara da gudun su za a yi saboda zai zama abin tsoro saboda munin sa".
"Saboda haka ni banga dalilin da zai sa wannan abu mafi muni ga macce ya raba mutun da Allah ba". Inji shi
Masu karatu me zakuce?
0 Response to "Cikakkiyar Maganar Daurawa Akan Maganar Farjin Mace tafi Ko'ina muna a jikin ta"
Post a Comment