--
Jami’ar Bayero da ke Kano, BUK, ta umarci duk daliban da ke zama a cikin makarantar da su kwashe kayan su, su bar dakunan da suke zama zuwa ranar 20 ga watan Maris

Har ila yau, jami’ar ta dakatar da duk wasu ayyuka da ake gudanarwa a makarantar har sai an dawo daga yajin aikin ASUU da aka tafi

An samu wannan bayanin ne ta wata takarda wacce sakataren watsa labaran jami’ar, Bala Abdullahi ya saki a maimakon magatakardar jami’ar

Sannan jami’ar ta dakatar da duk wasu ayyukan da ake yi cikin jami’ar har sai makarantar ta dawo daga yajin aikin gaba daya,

A wata takarda wacce sakataren watsa labaran jami’ar, Bala Abdullahi ya saki a maimakon magatakardar jami’ar, inda ya kula da cewa wannan matakin ya biyo bayan kara watanni 2 da ASUU ta yi na yajin aikin ta.

0 Response to "Jami’ar Bayero da ke Kano, BUK, ta umarci duk daliban da ke zama a cikin makarantar da su kwashe kayan su, su bar dakunan da suke zama zuwa ranar 20 ga watan Maris"

Post a Comment