--
Allah Sarki! Ummi Rahab da Mahaifiyar ta sun sha kuka haduwarsu a Saudiyya

Allah Sarki! Ummi Rahab da Mahaifiyar ta sun sha kuka haduwarsu a Saudiyya

 Allah Sarki! Ummi Rahab da Mahaifiyar ta sun sha kuka haduwarsu a Saudiyya

Kamar yadda tashar tsakar gida ta wallafa video da hotunan haduwar jaruma ummi rahab da mahaifiyarta sun sha kuka domin soyayyar ɗa uba ko muce soyayyar ƴa da uwa sai Allah.A cikin bidiyon zakuga yadda sunka rungumi juna suna kuka na rashin kusan shekara goma sha basa tare dole ne akwai kewa da kadaici atattare da su.

Wanda kum bayan an gama kukan murya sai ana shawa da farin cikin kamar yadda suna daukar bidiyo suna dariya.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla ku gani da idanuwanku.👇
0 Response to "Allah Sarki! Ummi Rahab da Mahaifiyar ta sun sha kuka haduwarsu a Saudiyya"

Post a Comment