--
DA DUMI-DUMINSA: Ofishin CBN da ke Biniwe ya kama da wuta

DA DUMI-DUMINSA: Ofishin CBN da ke Biniwe ya kama da wuta
 Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun tabbatar da cewa wani babban Ofishin CBN da ke Biniwe ya kama da wuta.

Mahukunta ofishin sun shaidawa manema labarai kamawar wutar ofishin a safiyar yau Alhamis 21 ga watan Afrilu shekarar 2022

Sai dai har yanzu ba a san musabbabin abinda ya haddasa gobarar ba, Kuma ba a san adadin abubuwan da suke gone ba.


Cikakken Rahoto Na Nan Tafe....

0 Response to "DA DUMI-DUMINSA: Ofishin CBN da ke Biniwe ya kama da wuta "

Post a Comment