Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Shirin Gwamnatin Tarayya Mai Suna AI Academy Duba Yadda Ake Cikewa Yanzu
Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Shirin Gwamnatin Tarayya Mai Suna AI Academy Duba Yadda Ake Cikewa Yanzu
Shirin AI Academy Na Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zaibaka Damar habaka baiwarka tare da fasahar Artificial Intelligence (Al) kuma ka zama jagora a nan gaba
Gwamnatin Tarayyar Najeriya, tare da hadin gwiwar THE COMMONWEALTH, Intel Corporation, da Ma'aikatar Fasaha, Kimiyya, da Kirkire-Kirkire ta Tarayya, ta bude damar neman shiga Shirin Al Academy na Shekarar 2025.
Yadda Shirin Zai amfaneka:
- Ana gudanar da shirin kyauta, ba tare da wani caji ba.
- An bude shi ga matasa, dalibai, da ma'aikatan gwamnati.
- Ba a bukatar kwarewa a fannin Al kafin shiga
- Darussan suna kan yanar gizo, kuma za a kammala su cikin watanni 3 zuwa 6 bisa tsarin koyo mai sassauci.
Yadda Zaku Samu Cancantar Shiga Shirin:
- Duk 'yan Najeriya daga dukkan fannoni na ilimi
- da aikin yi.
- Matasa, dalibai, da ma'aikatan gwamnati.
Yadda Zaku Cike:
Masu sha'awa su ziyarci shafin yanar gizo na
Ma'aikatar Fasaha, Kimiyya, da Kirkire-Kirkire ta Tarayya a https://scienceandtech.gov.ng domin cikewa.
A Bayyana Ranar Rufewa shine 30 ga Watan Daya Na Shekarar, 2025
Allah Ya Bamu Sa'a Kuyi Share Domin Wasuma Su Amfana!
Kushiga Whatsapp Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati
Kushiga Telegram Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati
0 Response to "Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Shirin Gwamnatin Tarayya Mai Suna AI Academy Duba Yadda Ake Cikewa Yanzu"
Post a Comment