DA DUMI-DUMI: Ganduje Ya zaɓi Gawuna a matsayin magajin sa da Sulen garo a Mastayin Deputy.
DA DUMI-DUMI: Ganduje Ya zaɓi Gawuna a matsayin magajin sa da Sulen garo a Mastayin Deputy.
Nasir Gawuna, mataimakin Ganduje an zaɓe shi a matsayin magajin Ganduje da zai takara a jam'iyyar APC a zaɓen 2023.
Zaɓin na Gawuna ya zo ne a zaman da masu ruwa da tsaki suka yi tare da Ganduje kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Kana kuma an amince Murtala Sule Garo ya zama mataimakin sa. Rahoton ya ƙara da cewa, manyan jam'iyyar da wasu dattawan Kano ne suka rarrashi Garo ya janye ƙudirin takarar sa.
0 Response to "DA DUMI-DUMI: Ganduje Ya zaɓi Gawuna a matsayin magajin sa da Sulen garo a Mastayin Deputy."
Post a Comment