Duba wani sabon Al'amari dake kunshe a Jikin Form din takarar Gwamna wanda Jam'iyyar APC Ke siyarwa da 'Yan takara
Da Ɗumi-Ɗumi: APC ta sayar da form ɗin nuna sha'awar tsayawa takarar gwamna har kusan guda 91.
Idan kuka duba lambar dake jikin wannan Form ɗin tana nuna akalla mutane 90 sun gabaci mai wannan Form ɗin.
Sati guda kenan da fara sayar da Form ɗin aƙalla kowanne Form na gwamnan ana sayar da shi miliyan 50 ne a Jam'iyyar APC.
Idan muka lissafa miliyan 50 sau 91 zai zama 4.55 billion Naira, wanda ke nuna a iya kudin Form ɗin gwamna APC ta tara sama da Naira biliyan huɗu da rabi zuwa yanzu.
Shin ko me kuka fahimta da hakan?
Daga Comr Haidar Hasheem Kano
0 Response to "Duba wani sabon Al'amari dake kunshe a Jikin Form din takarar Gwamna wanda Jam'iyyar APC Ke siyarwa da 'Yan takara "
Post a Comment