Kamfanin sadarwa na MTN na sanar da ku fara sabon tsarinsa na PSB wato MoMo Payment Service Bank, bisa sahalewar babban bankin ƙasa na CBN.
Kamfanin sadarwa na MTN na sanar da ku fara sabon tsarinsa na PSB wato MoMo Payment Service Bank, bisa sahalewar babban bankin ƙasa na CBN.
Wannan sabon tsari na PSB zai baku damar karɓa ko aikawa da saƙon kuɗi ga ƴan uwa da abokan arziƙi ko abokan hulɗa, har ma da biyan harajin hukumomi cikin sauƙi.
MTN ta samar da wannan tsarin ne domin sauƙaƙa hada-hadar kuɗi musamman ga al'ummar da suke yankunan karkara.
Ƙarƙashin wannan tsari baka buƙatar zuwa wani ofishi domin biyan kuɗin wuta da ruwa ko kuɗin damar kallon talabijin da sauransu.
Me kake jira?
Babu sauran ɓata lokaci hanzarta ka shiga wannan tsari ta hanyar kiran *671# a kan layinka na MTN.
Bayan kayi nassarar budewa Zaka Samu Kyautar Katin Mtn N100 Kyauta!
Wannan saƙo ne daga kamfanin MTN.
#MoMoBetterPassCash @momo_psb @mtnng #MTNShafinHausa #MTNNigeria
0 Response to "Kamfanin sadarwa na MTN na sanar da ku fara sabon tsarinsa na PSB wato MoMo Payment Service Bank, bisa sahalewar babban bankin ƙasa na CBN."
Post a Comment