Har yanzu ana cike sabon tallafin Nirsal na AGROGEOCOOP duba yadda zaku cike
Nirsal sun fito da wani sabon program domin tallafawa manoma a harkar noman da suke Kamar yadda aka sani dama shi bankin Nirsal sun saba irin wannan shirye shirye domin masu karamin karfin kasuwanci koh domin habaka kasuwanci mutane.
Shi wannan shiri wanda zasu iya cin moriyarsa sune kamar haka:-
Community Leaders, wanda suke shugabantan alumma kamar su mai anguwa da sauransu
Individuals, mutune daddaya akaran kansu kamar kai daya zaka iya cikawa
Enterprises, masu kamfanunuwa dadai sauransu
Corporate Bodies, kungiyoyi
Graduates, wanda suka gama karatu a fanni daban dabam
N-POWER Beneficiaries, wanda suka amfanu da shirin N-POWER
Active and Retired leaders. Shugabannin da suke mulki ko wanda suka gama mulki sum zasu iya shiga wannan tsarin
and farmers in: The ADP programme, World Bank FADAMA Programme, USAID MARKETS Programme, IFAD Value Chain Development Programme, The World Bank Climate Adaptation and Business Support Programme, AfDB Agric Programmes, the DFID’s Propcom Maikarfi Programme, the SASSAKAWA Global 2000 Programme and others that meet NIRSAL PLC’s.
Wanda suka cike ka idojin Nirsal toh ana karfafa musu gwuiwa da su shiga wannan shirin
Yadda zaka cika wannan sabon tallafi na Nirsal AGROGEOCOOP
Da farko kashiga wannan link din https://nirsal.com/agrogeocoop/ idan ka shiga kai tsaye zai kaika zuwaga portal na Nirsal AGROGEOCOOP saika karanta yadda tsarin yake
Idan ka gama karantawa sai kai can kasa zakaga inda aka rubuta CLICK HERE TO APPLY saika danna kansa zaikai ka wurin da zaka cike wannan form din saika tsaya ka lura da kyau ka cike idan kuma kana neman karin bayani akwai number na su can kasan portal din zaka iya kira domin kasamu amsan abun da kake bukata
Kana gama cikewa saikai submit nashi idan ka tabbatarda cewa kagama cike duk abunda ake bukata kenan.
Allah ya bada sa a
0 Response to "Har yanzu ana cike sabon tallafin Nirsal na AGROGEOCOOP duba yadda zaku cike"
Post a Comment