Yadda matar wani jarumi ta mutu ita kadai a cikin dakinta
Yadda matar wani jarumi ta mutu ita kadai a cikin dakinta
Wannan lamari me tsananin ban tausayi ya faru ne a gaban Shedu. Mutum daya daga cikin shedun gani da ido din ya tabbatar mana da cewa da daddare suna jiyo munsharinta domin tagarta tana kallon inda suke shan Shayi.
Da safe ne bayan sun fito shan shayin se sukaji doyi. Anan ne fa suka duba suka ganta kwace babu rai.
0 Response to "Yadda matar wani jarumi ta mutu ita kadai a cikin dakinta"
Post a Comment