--
Kalli Bidiyon Yadda Aka Kusan Kashe Safara’u da 442 Awajen Wasan Sallah

Kalli Bidiyon Yadda Aka Kusan Kashe Safara’u da 442 Awajen Wasan Sallah


Kalli Bidiyon Yadda Aka Kusan Kashe Safara’u da 442 Awajen Wasan Sallah


Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Anyiwa Safara’u da 442 dukan tsiya sun tsaka da wasan sallah.


Duk wani masoyin kallon finafinan Hausa, yasan wacece Safara’u musammanma makallata tashar Arewa24 da kuma shiriinnan mai dogon zango mai suna Kwana casa’in.


Acikin film din, Safara’u ta fito a matsayin Safara’u inda ayanzu ta chanja sunanta zuwa safaa. Saidai asalin sunanta Safiya Yusuf.


Ata dayan bangaren kuwa, wato bangaren mawaki Mr. 442, kowa yasan shine ta hanyar wakar batsa da yakeyi da kuma yiwa duk wani ko wata wanda bidiyon tsiraicinsu ya fito duniya.


Ayanzu dai kamar yadda bidiyon ke yawo an bayyana cewa, wasu fusatattun matasane da aka samu sukayi musu wannan mugun duka na fitar hayyaci.


Ga bidiyon nan akasa ku kalla ⬇️


Idan baku manta ba ko a kwanakin baya da bidiyon tsiraicin Maryam Booth yafito, yayi mata waka akan bidiyon mai taken zindir, inda daga baya yayiwa deezell shima waka mai taken kanin fetur. Wanda an zargi deezell dinne da sakin bidiyon tsiraicin Maryam booth din.


AREWA TIMES

0 Response to "Kalli Bidiyon Yadda Aka Kusan Kashe Safara’u da 442 Awajen Wasan Sallah"

Post a Comment