--
Sabon tallafin Manonma na (Nirsal Agirc Business) duba Yadda zaku nemi Rancen Kudi daga dubu dari biyar N500k zuwa Milyan Goma N10M

Sabon tallafin Manonma na (Nirsal Agirc Business) duba Yadda zaku nemi Rancen Kudi daga dubu dari biyar N500k zuwa Milyan Goma N10M

Nirsal Agirc Business Bashine da ake Badawa daga 10million Zuwa Dubu dari Biyar 500k Amma Dole Sai kana Da CAC certificate, 

Masu Shadair Kasuwanci (CAC CERTIFICATE) Sune kadai zasu iya Neman wannan Rancen, 

Duk Mai Bukata zai iya cikawa Ga link👇

https://nirsal.com/credit-risk-guarantee/
0 Response to "Sabon tallafin Manonma na (Nirsal Agirc Business) duba Yadda zaku nemi Rancen Kudi daga dubu dari biyar N500k zuwa Milyan Goma N10M "

Post a Comment