--
Cikakken bayani da yadda akeyin Rijistar neman Aikin Dan Sanda

Cikakken bayani da yadda akeyin Rijistar neman Aikin Dan Sanda


YADDA AKE YIN RIJISTAR NEMAN AIKIN DAN SANDA 2022 .


Da farko dai tabbatar da cewa kana da email ko Gmail da yake aiki akan wayar ka.


♦️Zaka shiga yanar gizon nan idan ya bude sai ka shiga apply. http://www.recruitment.psc.gov.ng


♦️Idan ka shiga apply sai kayi register da email sannan ka shigar da password wanda ba zaka manta ba .


♦️Idan kayi register zasu tura maka da sako ta email din da kayi rijista kaje ka tabbatar da sakon da aka aika shi zuwa email dinka.


♦️Zasu bukace mutum ya shigar da NIN NUMBER dinsa da zarar shekarunka sun kai 26 babu damar mutum ya nema saidai yayi hakuri ko yaje a rage masa yawan shekarun dake jikin National I'd dinsa.


♦️kana cigaba da cikawa zasu nuna maka Zaka shigar da dukkan takardun ka da zaka nemi aikin dasu .


Wanda ba zai iya cikawa ba yayi magana ta WhatsApp 09063570041 za'a cika mishi akan N500 kacal  


http://www.recruitment.psc.gov.ng


©️ Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Zumunta Youth Awarenesses Forum 🤝

0 Response to "Cikakken bayani da yadda akeyin Rijistar neman Aikin Dan Sanda"

Post a Comment