Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin TECHNICAL AID CORPS (TAC) RECRUITEMENT EXERCISE FOR THE 2022 - 2024 BIENNIUM
Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin TECHNICAL AID CORPS (TAC) RECRUITEMENT EXERCISE FOR THE 2022 - 2024 BIENNIUM
Wannan hukuma mai suna a sama tana gayyatar ƴan Nigeria waɗanda suka cancanta zuwa recruitment da zasuyi na volunteers wanda zasuyi aikin koyarwa a makarantun sakandire da kuma na gaba da sakandire, da kuma wanda zasuyi aikin da ya shafi harkar lafiya a hukumomi mabanbanta dake ƙarƙashin ƙasashen Benin, Niger, Uganda, Seychelles, Zanzibar da kuma Jamaica.
Medical Doctor, dole ne ya zama yana da shaidar kammala MBBS da kuma Master's degree tare kuma da aƙalla experience na shekara biyar.
Lecturer kuma dole ne Mutum ya zama yana da PhD ko kuma Master's degree tare kuma da aƙalla experience na shekara biyar.
Malaman sakandire kuma dole ne ya zama kana da degree, B.Ed ko kuma M.Ed tare da samun aƙalla experience na shekara biyar.
Zasu rufe karɓar application a 16th September, 2022.
Hanyoyin da za'a bi wajen nema:
Mutum zai iya tura application online ko kuma yaje hukumar yayi submitting ɗin takardun sa.
(1) Ga yanda adreshin zai kasance ga wanda zasu je da kansu sukai:
Director (Programmes),
Director of Technical Aid Corps,
Ministry of Foreign Affairs,
No. 35, Alex Ekwueme Way,
Jabi District,
P.M.B 102,
Garki Main Post Office,
Abuja.
- Cibiyar Fasahar Bayar da Agaji, Ma'aikatar Harkokin Waje Ta Fitarda Shafin Daukar Ma'aikata Da ake Kira "Technical Aid Corps (TAC)"
- World Bank disburses N35.3bn to Nigerian states, FCT
(2) Mutum kuma zai iya tura musu ta wannan email din: info@dtac.gov.ng
Kada a manta da sanya sunan aikin da mutum yake so a matsayin subject na mail ɗin.
Dukkan wasu muhimman bayanai suna cikin wannan takardar dake ƙasa.
Allah ya bada sa'a.
0 Response to "Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin TECHNICAL AID CORPS (TAC) RECRUITEMENT EXERCISE FOR THE 2022 - 2024 BIENNIUM"
Post a Comment