--
Anbude Shafin yanar gizon Cike Guraben Aiki Ga Ma'aikatan Jihar Adamawa

Anbude Shafin yanar gizon Cike Guraben Aiki Ga Ma'aikatan Jihar Adamawa


Hukumar da ke kula da ma’aikatan jihar Adamawa ta bude dandalinta na yanar gizo domin mutanen jihar Adamawa su nemi guraben ayyuka daban-daban a ma’aikatu da hukumomi – kamar yadda gwamnatin jihar ta yi alkawari a karkashin jagorancin mai girma Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri.


Masu bukata su shiga http://csc.ad.gov.ng/ domin gabatar da aikace-aikacen su.


©️Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum 🤝

0 Response to "Anbude Shafin yanar gizon Cike Guraben Aiki Ga Ma'aikatan Jihar Adamawa"

Post a Comment