Gurbin Aiki ga Matasa a Hukumar Majalisar Dinkin Duniya (UN)
Kuna sha'awar fara aiki tare da @UN Secretariat a matsayin matakin shiga? 🙋♀️
Ana gayyatar ku don shiga cikin tsarin jarrabawar Shirin Ƙwararrun Matasa (YPP) idan kuna sha'awa ku shiga yanar gizon dake kasa .
Duba shi 👉 https://t.co/dyJkuUZGih
Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth
0 Response to "Gurbin Aiki ga Matasa a Hukumar Majalisar Dinkin Duniya (UN) "
Post a Comment