--
Matsaloli 8 da Ake Fuskanta: Tambayoyi da Amsoshi Game da daukar ma'aikatan NPC Adhoc na yanzu 2022/2023

Matsaloli 8 da Ake Fuskanta: Tambayoyi da Amsoshi Game da daukar ma'aikatan NPC Adhoc na yanzu 2022/2023


Matsaloli 8 da Ake Fuskanta: Tambayoyi da Amsoshi Game da daukar ma'aikatan NPC Adhoc na yanzu 2022/2023

Ana sanarda duk kan Al'umma masu sha'awar shiga aikin ƙididdigar ƙidaya ta kasa da za a yi a sabuwar shekara ta 2023 cewa an buɗe shafin da zai baku damar shiga cikin jerin waɗanda zasu gabatarda aikin ƙidayar.

NPC AD-HOC STAFF E-RECRUITMENT  31st October 2022 and ends 28th December 2022.

Bayan haka duba da dubban yam Najeriya na ci gaba da cike wannan damar hakan ya haifarda matsaloli iri-iri, ba tare da bata lokaci ba acikin wannan shafin zamu kawo maku amsar tambayoyin da kuka aiko mana game da matsalolin a lokacin cike shirin.

Tambayoyi da Amsoshi 8 Game da daukar ma'aikatan NPC Adhoc 

 1. Q1. Menene adireshin hanyar yanar gizo na NPC na gaskiya?
 2. Q2. Bayan Na danna Start Application wanne daga cikin na kasa zan zaba? 
 3. Q3. Wane akwati zan latsa don amincewa da umarni? 
 4. Q4. Dole ne in tabbatar da NIN na don ci gaba? 
 5. Q5. Wanne daga cikin Ayyukan zan zaɓa? 
 6. Q6. Wane bayani(Takardu) zan shirya kafin fara aikace-aikacena? 
 7. Q7. Ban sami OTP ba. Me zan yi? 
 8. Q8. Me yasa ba zan iya ci gababa da zarar naje Fuska ?


Q1. Menene adireshin hanyar yanar gizo na NPC na gaskiya?
Q2. Bayan Na danna Start Application wanne daga cikin na kasa zan zaba? 

 • Start as ad-hoc staff  ✓
 • Start as NPC staff
 • Start as DQM
 • Resume previous application
Q3. Wane akwati zan latsa don amincewa da umarni? 

Valid NIN ✓
Valid phone number (remove number from dnd.) ✓
Device location setting is on. ✓
Valid email address ✓
Valid educational certificate ✓


Q4. Dole ne in tabbatar da NIN na don ci gaba? 

YES- EEH

Q5. Wanne daga cikin Ayyukan zan zaɓa? 

Enumerator ✓
Census trainers/facilitators
Supervisor
Data quality assistants/ coordinator


Q6. Wane bayani(Takardu) zan shirya kafin fara aikace-aikacena? 

Personal Information ✓ 
Place Of Permanent Residence ✓
Contact Information ✓
Educational Information ✓ 
Work Experience [ Ba dole ba ne] 
Facial Capture ✓


Q7. Ban sami OTP ba. Me zan yi? 

duba da dubban mutane dake kan layi a wajan cike aikin basa aiko OTP.  amma rashin OTP ba matsala bace mu latsa verify yakin mu latsa next zai wuce ba tare da wata matsala ba.Q8. Me yasa ba zan iya ci gababa da zarar naje Fuska ?

Mu sani cewa hoto bazai wuceba matukar bamu dauki hoton ba acikin haske mu tabbatar da cewa mun sauki hoto mai haske bayan mun dauki hoton sai mu latsa next domin ci gabaALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

Kushiga Shafinmu Na WhatsApp Domin Samun Sabbin Labarai Akoda Yaushe: https://chat.whatsapp.com/EDLOh4sS1FX38NCnzRqDPJ

Ku sauke Manhajar Application na Wayar Hannu:https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.news

0 Response to "Matsaloli 8 da Ake Fuskanta: Tambayoyi da Amsoshi Game da daukar ma'aikatan NPC Adhoc na yanzu 2022/2023"

Post a Comment