--
Wanda bai cikaba yaje ya Cika: An fara cike scholarship na MTN Foundation

Wanda bai cikaba yaje ya Cika: An fara cike scholarship na MTN Foundation

 Sanarwa!!!


Yanzu haka an fara cike scholarship na MTN Foundation


Wadanda zasu iya cikawa sune daliban Jami'a da kuma sauran yan gaba da sakandare, wadanda ke bangaren ilimin kimiyya da fasaha. 


Kuyi kokarin cikawa da wuri saboda link din ba zai dade a buɗe ba. 


Domin Cikawa Latsa Nan:

https://foundation.mtnonline.com/scholarship/stss


Join our WhatsApp Group to get the latest news anytime: https://chat.whatsapp.com/EDLOh4sS1FX38NCnzRqDPJ

Download Our Mobile App: https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.news

0 Response to "Wanda bai cikaba yaje ya Cika: An fara cike scholarship na MTN Foundation"

Post a Comment