--
Kamfanin Cement na BUA yana neman ma'aikata a jihar Sokoto

Kamfanin Cement na BUA yana neman ma'aikata a jihar Sokoto


Suna  daukar aiki don matsayin ƙwararren HSE.

 Wuri: BUA Cement Plc, Sokoto Plant

 Danna kasa dan cikewa. 

 Lura: 'Yan takarar da a baya suka nemi wannan matsayi basu buƙatar sake nema yanzu.

 Ranar rufewa: Juma'a, Oktoba 6, 2023

0 Response to "Kamfanin Cement na BUA yana neman ma'aikata a jihar Sokoto"

Post a Comment