
Duk wanda yasan Bai cikeba To yaje Ya Cike!!! Bayanai Sunata kara Bayyana Ganeda Tallafin Noma na YEIDEP
Duk wanda yasan Bai cikeba To yaje Ya Cike!!! Bayanai Sunata kara Bayyana Ganeda Tallafin Noma na YEIDEP
Gwamnatin Tarayya za ta ƙaddamar da tallafin YEIDEP ga matasa a watan Yuli 2025.
shiri na Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP) yana karkashin kulawar Ma’aikatar Matasa ta Tarayya, kuma yana nufin tallafa wa matasa masu sana'o'in noma da sarrafa abincici
Waɗanda suka cancanta za su iya samun tallafi tsakanin ₦300,000 zuwa ₦500,000 don habaka harkokinsu.
fiye da matasa miliyan hudu sun rigaya sun yi rijista da shirin. Ga adreshin Cikewa www.yeidep.org
0 Response to "Duk wanda yasan Bai cikeba To yaje Ya Cike!!! Bayanai Sunata kara Bayyana Ganeda Tallafin Noma na YEIDEP"
Post a Comment