--
Babbar damar samun kwarewar sana'a da Horo karkashin Shirin Gwamnatin tarayya Mai suna ITF Skill-Up Artisans (SUPA) | Duba Cikakken Bayanin yadda ake cikewa

Shirin ITF Skill-Up Artisans (SUPA) ansamar dashine domin Ƙarfafawa da samar da ƙwararrun masu sana'a tare da horar da fasaha, da kuma bada lasisi na hukuma, samun damar yin amfani da kayan aiki masu mahimmanci, da haɓaka ƙa'idodin masana'antu don haɓaka ƙwarewa sana'a, da fitar da ƙwararrun a cikin sassa daban daban na Al-ummah.

Shirin yanada bangarori guda uku wanda a yanzu zaku iya yin Register duk Wanda kuke buqata: 

1- Skilled Artisan I am an artisan in this trade area.

2- Intending Artisan I am looking to learn new skill.

3- Training Center I am a vocational skill training provider.

Domin Cikawa Latsa Nan

0 Response to "Babbar damar samun kwarewar sana'a da Horo karkashin Shirin Gwamnatin tarayya Mai suna ITF Skill-Up Artisans (SUPA) | Duba Cikakken Bayanin yadda ake cikewa"

Post a Comment