--
Ina masu neman Aiki: Yanzu Haka Shafin yanar gizo samun Ayyukanyi karkashin Shirin (LEEP Jobs) Na Ma'aikatar Kwadago ta Tarayyar Najeriya Yana Tafiya Lafiya Qalau

Ma'aikatar Kwadago da Samar da Aiki ta Gwamnatin Tarayya ta bude Portal din da zaku iya Cike kowanne Kalar aiki da Kuke Buqata yanzu haka zaku Iyayin Register don samun damar yin aiki a Manyan Kamfanonin dake Fadin Qasar nan.

Shirin Zai baku damar Cingajiyar manya da Matsakaitan ayyuka da Guraben aikin yi a Bangarori da dama na Manyan Kamfani ko masana'antu

ga Adreshin yin Registration nan a Kasa: https://jobs.leep.gov.ng/

0 Response to "Ina masu neman Aiki: Yanzu Haka Shafin yanar gizo samun Ayyukanyi karkashin Shirin (LEEP Jobs) Na Ma'aikatar Kwadago ta Tarayyar Najeriya Yana Tafiya Lafiya Qalau"

Post a Comment