
Ambude Shirin Bada ₦50,000 Na Gwamnatin Tarayya Karkashin SMEDAN Grants scheme Duba Cikakken Bayanin Yadda ake Cikewa Anan
Ambude Shirin Bada ₦50K Na Gwamnatin Tarayya Karkashin SMEDAN Grants scheme Duba Cikakken Bayanin Yadda ake Cikewa Anan
Shirin CGS
Wannan tsari an kirkiro shi ne domin bayar da tallafin kudi ga kananan sana’o’i (nano businesses) domin tallafa musu wajen daukar ma’aikata da kuma tabbatar da cewa za su iya siyan kayan aiki.
Shirin yana daga cikin manufofin gwamnati na tallafawa kananan 'yan kasuwa da kudi domin bunkasa harkokinsu, bisa wasu sharudda da aka tsara.
2. Wa ya dace da shi?
Wa ya cancanci CGS?
Wannan shiri an tanadar da shi ne domin kananan sana’o’i (nano businesses) da ke matakin karamar hukuma (LGA).
3. Me zan samu?
Ribobin shirin CGS
Wadanda suka shiga shirin Conditional Grant Scheme (CGS) na kananan 'yan kasuwa za su samu tallafin kudi da aka daidaita bisa bukatun kasuwancinsu.
Wannan kananan sana’o’i za su samu tallafi na ₦50,000, bisa sharadin cewa za su dauki mutum daya aiki domin kara samar da ayyukan yi. DANNA NAN DOMIN CIKEWA
0 Response to "Ambude Shirin Bada ₦50,000 Na Gwamnatin Tarayya Karkashin SMEDAN Grants scheme Duba Cikakken Bayanin Yadda ake Cikewa Anan"
Post a Comment