--
Kuna da Labarin an canza sunan Shirin Tallafin manoma na NIYEEDEP zuwa Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP)? Toh kuyi maza maza wannan Updates din Nakune!

Zuwa ga wadanda suka cike shirin Tallafin NIYEEDEP na manoma, cewa an canza mashirin suna zuwa Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP),  daga NIYEEDEP a ranar 6, ga watan March na 2025,

Don haka a Shawarce koda ka taba cike wadanda aka cike a baya da link din bankuna dana Portal din to lalle wannan ma kacike, 

Meyasa Mukace acike? Saboda mafiya yawan shirye shiryen gwamnatin tarayya suna zuwa da ire iren wadannan kalubalen masu yawa. kuma daga bisani sai kaji an zabi wasu Ance sune suka zama Eligible, toh Lalle ne a Shawarce Ku cike wannan ma na yanzu gaskiya, kada aje ayi biyu babu ko daya!

Ga Adreshin cikewa nan a kasa wanda Bai Ganeba yaje Internet Cafe kawai acike masa! https://yeidep.org/index

0 Response to "Kuna da Labarin an canza sunan Shirin Tallafin manoma na NIYEEDEP zuwa Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP)? Toh kuyi maza maza wannan Updates din Nakune!"

Post a Comment