--
Dalla dalla yadda zaka maida layinka na Airtel tsarin (RCCG) koka mallakeshi batare da shan wahala ba,   duba matakan anan>>>

Dalla dalla yadda zaka maida layinka na Airtel tsarin (RCCG) koka mallakeshi batare da shan wahala ba, duba matakan anan>>>


Da farko dai kafin ka shiga tsarin (RCCG) Yakamata kasan shi tsarin wana irin tsarine kuma menene amfaninsa gareka,  


Tsarin (RCCG) tsarine da kamfanin sadarwa na Airtel suka bijirowa da abokan cinikinsu wanda zai basu damar samun saukin yin kiran waya a fadin Najeriya, 


Tsarin yana kunshe ne da garabasar samun Mintuna 40 Akan N100 kacal kuma zaka iya kiran kowanne Network A Fadin Najeriya, 


Yanda Zaka Maida Layinka na Airtel  (RCCG) Zakayi mana magana a whatsapp ne ta wannan number Ko Akira Kai Tsaye Zaka tura musu da number da za'a dora maka tsarin akai,  


Sannan Kudin Da Zaka biya na Aikin N500,  zasu baka account number ka biya kudin aciki,  Insha Allahu Cikin Awanni 24Hours Layin Zai hau Tsarin Kai tasye, 


Akwai Ragi Gaduk Mai Buqatar Adora Masa Dayawa,  Ko Yakeson Siya Da Yawa Sannan Zaku Iya Siyan Sabon Sim Card Din Na Airtel Anan din Ta Hanyar Yin magana a WhatsApp Ko Kiran Waya  Farashin Sabon Sim Card Na Airtel (RCCG) N1000 shima Akwai Ragi Gaduk mai buqatar Sara Da Yawa,  


MUNGODE! 




0 Response to "Dalla dalla yadda zaka maida layinka na Airtel tsarin (RCCG) koka mallakeshi batare da shan wahala ba, duba matakan anan>>> "

Post a Comment