--
Harbin da 'Yan Sanda suka yiwa 'yan Shi'a a Sokoko yayi sanadin mutuwar mutum biyu ya jikkata da dama duba yadda abun ya faru

Harbin da 'Yan Sanda suka yiwa 'yan Shi'a a Sokoko yayi sanadin mutuwar mutum biyu ya jikkata da dama duba yadda abun ya faru

Anzargi Rundunar 'yan sanda da kashe a kalla masu juyayin Ashura guda biyu a wani hari da suka kai a kan mabiya Shaikh Zakzaky da ke yin tattakin Ashura a Sokoto, Arewa maso Yammacin Najeriya. 

Inda aka jiwa masu makoki da dama rauni da harsasai masu rai.

Mun sami wannan labari ne a shafin Malam Shi'an nan, Sheikh Zakzaky a Tweita.

Ga abinda sakon ya kunsa

0 Response to "Harbin da 'Yan Sanda suka yiwa 'yan Shi'a a Sokoko yayi sanadin mutuwar mutum biyu ya jikkata da dama duba yadda abun ya faru"

Post a Comment